Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:30

Amma a rubuce yake cikin Rubutacciyar Maganar Allah cewa, “Kori baiwar nan da ɗanta, domin ɗan baiwar nan ba zai raba gādo tare da ɗan nan da mace mai ˈyanci ta haifa ba.”

Open Bible reader