Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:29

A wancan lokaci kuwa ɗan nan da aka haifa ta hanyar da aka saba ya tsananta wa ɗan nan da aka haifa ta wurin ikon Ruhun Allah. Haka kuma yake har yanzu.

Open Bible reader