Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:19

Ya ku ˈyaˈyana, yanzu ya zama sau biyu ke nan da nake jin zafin haifuwarku. Kuma zan ci gaba da wannan wahala sai halin Almasihu ya kafu a zukatanku.

Open Bible reader