Hausa Bible
Galatiyawa 4:15
Kun yi murna sosai a lokacin! To, yanzu fa, ina farin cikin da kuka ji saboda ni? Na tabbata, a lokacin, da mai yiwuwa ne da kun ciccire idanunku kun ba ni!
Open Bible readerHausa Bible
Kun yi murna sosai a lokacin! To, yanzu fa, ina farin cikin da kuka ji saboda ni? Na tabbata, a lokacin, da mai yiwuwa ne da kun ciccire idanunku kun ba ni!
Open Bible reader