Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:14

Ko da yake rashin lafiyata ta zama babbar damuwa a wurinku, duk da haka ba ku yi mini reni ko ku ƙi ku kula da ni ba. Kun dai karɓe ni kamar malaˈika daga sama, ko kuwa kamar yadda kuka karɓi Almasihu Yesu da kansa.

Open Bible reader