Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:22

Maimakon haka an rubuta cikin Rubutacciyar Maganar Allah cewa, dukan duniya tana ƙarƙashin ikon zunubi. Don me? Domin alkawarin nan da aka yi bisa ga bangaskiya ga Yesu Almasihu, za a ba da shi ga waɗanda suka ba da gaskiya.

Open Bible reader