Hausa Bible
Galatiyawa 3:21
Ashe, wannan yana nufin Koyarwar tana gāba da alkawarin Allah ke nan? Aˈa, ko kusa! Gama da a ce an kawo wata koyarwa wadda za ta sa mu rayu, wannan zai nuna za a sami adalcin Allah ta hanyar bin koyarwar ke nan.
Open Bible reader