Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:10

Gama duk waɗanda suke tsammani Allah zai karɓe su don suna bin Koyarwar Musa, laˈanannu ke nan. Gama Rubutacciyar Maganar Allah ta ce, “Duk wanda bai aikata dukan abin da yake a rubuce a Littafin Koyarwar Musa ba, laˈananne ne shi.”

Open Bible reader