Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 2:7

A maimakon haka, sun ga yadda Allah ya danƙa mini aikin waˈazin labarin nan mai daɗi ga marasa kaciya, kamar yadda ya danƙa wa Bitrus aikin waˈazi ga Yahudawa masu kaciya.

Open Bible reader