Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 2:6

Amma su mutanen nan da aka ɗauka cewa su manya ne, ba su ƙara kome a kan koyarwar da nake yi ba, a ganina ko su wane ne duk ɗaya ne a wurina, domin Allah ba ya nuna bambanci.

Open Bible reader