Hausa Bible
Galatiyawa 2:20
An gicciye ni tare da Almasihu. Yanzu ba ni ne ina rayuwa ba, amma Almasihu ne yake raye a zuciyata. Wannan rayuwa ta jikin da nake yi, rayuwa ce ta wurin dogara ga Ɗan Allah, wanda ya ƙaunace ni har ya ba da ransa domina.
Open Bible reader