Hausa Bible
Galatiyawa 2:21
Ba zan yi banza da alherin Allah ba. Amma idan mutum yana iya samun zaman marar laifi a gaban Allah ta wurin bin Koyarwar Musa, wannan ya nuna cewa mutuwar Almasihu ta zama banza ke nan.”
Open Bible readerHausa Bible
Ba zan yi banza da alherin Allah ba. Amma idan mutum yana iya samun zaman marar laifi a gaban Allah ta wurin bin Koyarwar Musa, wannan ya nuna cewa mutuwar Almasihu ta zama banza ke nan.”
Open Bible reader