Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 1:10

Ko za a ce, ta wurin yin wannan magana haka ina ƙoƙari in sa mutane su yarda da ni ne? Aˈa. Abin da nake so shi ne, Allah yă yarda da abin da nake yi. Kuna tsammani ina ƙoƙari in faranta wa mutane rai ne? Aˈa. Da mutane ne nake faranta wa rai, da ban zama bawan Almasihu ba.

Open Bible reader