Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 1:9

Kamar yadda muka riga muka faɗa muku a dā, ina sāke faɗa muku yanzu cewa duk wanda ya yi muku waˈazin wani irin labari mai daɗi dabam da wanda kuka riga kun karɓa, to, bari yă zama laˈananne!

Open Bible reader