Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 5:28

Ta haka ya kamata maza su ƙaunaci matansu kamar yadda suke ƙaunar jikinsu. Ai, wanda ya ƙaunaci matarsa, ya ƙaunaci kansa ke nan.

Open Bible reader