Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 5:27

Ya yi wannan domin a saˈad da zai miƙa wa kansa jamaˈar masu bi, ta zama da daraja sosai ba tare da wani tabo ko wata alamar rashin kyan gani ba, ta kuma zama da tsarki, marar laifi kuma.

Open Bible reader