Hausa Bible
Afisawa 2:3
Dukanmu dai haka muke a dā, muna bin shaˈawace-shaˈawacen jikinmu, muna yin abin da jiki da zuciya suke zuga mu mu yi kawai. Ta haka, bisa ga halinmu na ˈyan Adam, mu ma dā fushin Allah ya zo kanmu kamar yadda yake a kan sauran ˈyan Adam.
Open Bible reader