Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 2:2

waɗanda dā kuke ciki saˈad da kuke bin hanyoyin duniyar nan, kuna bin sarkin mulki a sammai, wato, ruhun nan da yake zuga zuciyar mutanen da suka ƙi biyayya ga Allah.

Open Bible reader