Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 2:17

Ya kuwa zo ya yi muku waˈazin labari mai daɗi na salama, ku waɗanda ba Yahudawa ba, ku da kuke nesa da Allah. Ya kuma yi wa Yahudawa haka, su da suke kusa.

Open Bible reader