Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 2:16

Ya kuma yi haka domin yă shirya su duka biyu da Allah, su zama jiki ɗaya, ta wurin mutuwarsa a kan gicciye. Ta haka kawar da ƙiyayyar da ta raba su a dā.

Open Bible reader