Hausa Bible
Afisawa 2:14
Gama Almasihu shi ne salamarmu, shi wanda ya ɗauki Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba, ya mai da su ɗaya. Ya rushe katangar nan da ta raba su, wato, ƙin juna da yake tsakaninsu.
Open Bible readerHausa Bible
Gama Almasihu shi ne salamarmu, shi wanda ya ɗauki Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba, ya mai da su ɗaya. Ya rushe katangar nan da ta raba su, wato, ƙin juna da yake tsakaninsu.
Open Bible reader