Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 4:11

Yoshuwa wanda ake ce da shi Yustus, shi ma yana gaishe ku. Waɗannan mutane uku su kaɗai ne daga cikin Yahudawa masu bi waɗanda suke yin aikin mulkin Allah tare da ni, sun kuma zama abin taˈaziyya a gare ni.

Open Bible reader