Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 4:12

Abafaras wanda yake ɗaya daga cikinku, wanda shi ma bawan Yesu Almasihu ne, yana gaishe ku. Kullum yana kokawa cikin adduˈa ga Allah domin ku tsaya daram, ku kuma zama cikakku, kuna da tabbaci a cikin dukan nufin Allah.

Open Bible reader