Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 4:10

Aristarkus, wanda yake a kurkuku a nan tare da ni, ya ce in gaishe ku, haka kuma Markus wanda kakansa ɗaya ne da Barnaba. Shi ne na riga na yi magana a kansa, na ce muku in ya zo, ku karɓe shi hannu biyu-biyu.

Open Bible reader