Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:9

Kada ku yi wa juna ƙarya, da yake kun riga kun kawar da halinku na dā da ayyukansa,

Open Bible reader