Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:8

Amma yanzu dole ne ku rabu da dukan irin halayen nan. Ku bar yin fushi, da zafin rai, da ƙiyayyar zuciya, da ɓata suna, da maganar ƙazanta daga bakinku.

Open Bible reader