Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:22

Ku bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya cikin kome. Kada ku yi aikin ganin ido kamar masu son faranta wa mutane rai, a maimakon haka, ku yi aiki da zuciya ɗaya, kuna tsoron Ubangiji.

Open Bible reader