Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:16

Bari maganar Almasihu ta kasance a zuciyarku a yalwace, kuna koya wa juna, kuna yi wa juna gargaɗi da dukan hikima, kuna rera waƙoƙin zabura da na yabon Allah, kuna rera waƙoƙin da Ruhu ya ƙirƙiro, kuna rerawa da godiya a zuciyarku.

Open Bible reader