Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:8

Ku lura fa, kada wani yă kama hankalinku ta wurin ilimin duniyar nan da kuma ilimin ruɗu na banza, waɗanda suka fito daga wurin alˈadar ˈyan Adam, bisa ga ikon ruhohi na duniya ne, ba daga Almasihu ba.

Open Bible reader