Hausa Bible
Kolosiyawa 2:7
Kuna iya yin haka idan kun kafu sosai a cikinsa, kuna kuma gina kanku a tushen nan, kuma kuna tsayawa a kan bangaskiyarku, kamar dai yadda muka koya muku, kuna kuma yalwata cikin godiya.
Open Bible readerHausa Bible
Kuna iya yin haka idan kun kafu sosai a cikinsa, kuna kuma gina kanku a tushen nan, kuma kuna tsayawa a kan bangaskiyarku, kamar dai yadda muka koya muku, kuna kuma yalwata cikin godiya.
Open Bible reader