Hausa Bible
Kolosiyawa 2:23
Hakika, irin ƙaˈidodin nan suna da alamar hikima yadda sukan kawo ƙwazo cikin addinin da mutane suka ƙirƙiro, da nacewa a kan hana wa kansu jin daɗi domin neman lada, da kuma ba wa jiki wahala. Amma gaskiya, ƙaˈidodin nan ba su da wani iko wajen hana shaˈawar jiki.
Open Bible reader