Hausa Bible
Kolosiyawa 1:6
Labari mai daɗin nan yana ta haifar da rayuwa mai kyau, yana kuma ƙara yaɗuwa cikin dukan duniya, kamar yadda ya yi a cikinku tun lokacin da kuka fara jin labarin alherin Allah, kuka kuma gane yadda yake.
Open Bible readerHausa Bible
Labari mai daɗin nan yana ta haifar da rayuwa mai kyau, yana kuma ƙara yaɗuwa cikin dukan duniya, kamar yadda ya yi a cikinku tun lokacin da kuka fara jin labarin alherin Allah, kuka kuma gane yadda yake.
Open Bible reader