Hausa Bible
Kolosiyawa 1:7
Wannan labarin alherin Allah kuwa, Abafaras, abokinmu cikin hidima, wanda muke ƙauna, ya fara kawo muku. Shi mai aminci ne cikin hidimar Almasihu, yana kuma yin hidima a cikinku a madadinmu ne.
Open Bible readerHausa Bible
Wannan labarin alherin Allah kuwa, Abafaras, abokinmu cikin hidima, wanda muke ƙauna, ya fara kawo muku. Shi mai aminci ne cikin hidimar Almasihu, yana kuma yin hidima a cikinku a madadinmu ne.
Open Bible reader