Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 9:40
Bitrus ya fitar da su waje duka, ya durƙusa ya yi adduˈa. Ya juya wajen gawar, ya ce, “Tabita, tashi.” Sai ta buɗe ido. Da ta ga Bitrus, sai ta tashi ta zauna.
Open Bible readerHausa Bible
Bitrus ya fitar da su waje duka, ya durƙusa ya yi adduˈa. Ya juya wajen gawar, ya ce, “Tabita, tashi.” Sai ta buɗe ido. Da ta ga Bitrus, sai ta tashi ta zauna.
Open Bible reader