Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:41

Bitrus kuwa ya miƙa mata hannu ya taimake ta ta tashi. Sai ya kira masu bi, da matan nan waɗanda mazansu suka mutu, ya miƙa musu ita da rai.

Open Bible reader