Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:39

Sai Bitrus ya tashi ya tafi tare da su. Da ya iso, suka kai shi ɗakin saman. Duk mata waɗanda mazansu suka mutu, suka tsaya kusa da shi, suna kuka, suna nuna riguna da sauran kayan da Dokas ta yi musu tun tana tare da su.

Open Bible reader