Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:17

Sai Hananiya ya tafi ya shiga gidan. Ya sa hannuwansa a kan Shawulu, ya ce, “Ɗanˈuwana Shawulu, Ubangiji ne ya aiko ni, wato Yesu wanda ya bayyana a gare ka a kan hanyar da ka biyo. Ya aike ni domin ka sāke iya gani, a kuma cika ka da Ruhu Mai Tsarki.”

Open Bible reader