Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:18

Nan take, sai wani abu kamar ɓawo ya fāɗi daga idanun Shawulu, sai ya sāke gani. Saˈan nan ya tashi, aka yi masa baftisma.

Open Bible reader