Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 6:9

Sai waɗansu na majamiˈar da ake ce da ita Majamiˈar ˈYantattu, suka tayar wa Istifanus da gardama. Waɗannan kuwa Yahudawa ne daga Sayirin da Alekzandiriya, da kuma daga ƙasar Kilikiya, da ta Asiya.

Open Bible reader