Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 6:10

Amma a ina! Sun kāsa gardama da shi, domin yana magana da hikimar da Ruhun Allah ya ba shi.

Open Bible reader