Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 6:5
Jamaˈa duka kuwa suka ji daɗin abin da suka faɗa. Sai suka zaɓi Istifanus, wani mutumin da yake cike da bangaskiya da Ruhu Mai Tsarki, da Filibus, da Burokoras, da Nikanor, da Timon, da Barminas, da Nikolas mutumin Antakiya, wanda ba Bayahude ba ne amma ya shiga addinin Yahudawa.
Open Bible reader