Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:37
Bayan wannan kuma, wani mai suna Yahuda, mutumin Galili ya ɓullo, lokacin da ake ƙirgar mutane, ya sa mutane suka bi shi. Shi ma ya halaka, masu binsa ma duka aka watsar da su.
Open Bible readerHausa Bible
Bayan wannan kuma, wani mai suna Yahuda, mutumin Galili ya ɓullo, lokacin da ake ƙirgar mutane, ya sa mutane suka bi shi. Shi ma ya halaka, masu binsa ma duka aka watsar da su.
Open Bible reader