Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:36
Shekarun baya wani mutum ya ɓullo, mai suna Tudas, ya ɗauki kansa kamar wani abu. Wajen mutum ɗari huɗu suka bi shi, amma aka kashe shi, aka kuwa watsar da masu binsa, wannan kuwa ya zama ƙarshensu.
Open Bible reader