Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:26
Sai masu gadin Haikalin tare da shugabansu suka je suka kawo manzannin, amma fa ba da ƙarfi ba, don shugabannin suna tsoro kada jamaˈa su jejjefe su da duwatsu.
Open Bible readerHausa Bible
Sai masu gadin Haikalin tare da shugabansu suka je suka kawo manzannin, amma fa ba da ƙarfi ba, don shugabannin suna tsoro kada jamaˈa su jejjefe su da duwatsu.
Open Bible reader