Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 5:27

Da suka kawo manzannin, suka sa suka tsaya a gaban majalisa. Sai babban firist ya tambaye su,

Open Bible reader