Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 4:32
To, duk taron masu bi kuwa nufinsu ɗaya ne, raˈayinsu ma ɗaya, ba kuma waninsu da ya ce abin da yake da shi nasa ne, sai dai nasu ne tare.
Open Bible readerHausa Bible
To, duk taron masu bi kuwa nufinsu ɗaya ne, raˈayinsu ma ɗaya, ba kuma waninsu da ya ce abin da yake da shi nasa ne, sai dai nasu ne tare.
Open Bible reader