Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:31

Da suka yi adduˈa, sai wurin da suka taru ya girgiza. Sai duk aka cika su da Ruhu Mai Tsarki, suka yi ta faɗin kalmar Allah babu tsoro.

Open Bible reader