Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 4:25
Ta wurin Ruhu Mai Tsarki ka yi magana ta wurin bawanka wato, kakanmu Dawuda, ka ce, “ ‘Don me waɗanda ba Yahudawa ba suka yi fushi? Kabilu kuma suka yi tunanin alˈamuran wofi?
Open Bible readerHausa Bible
Ta wurin Ruhu Mai Tsarki ka yi magana ta wurin bawanka wato, kakanmu Dawuda, ka ce, “ ‘Don me waɗanda ba Yahudawa ba suka yi fushi? Kabilu kuma suka yi tunanin alˈamuran wofi?
Open Bible reader