Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:24

Su kuwa, da jin haka, sai suka ɗaga muryarsu ga Allah da nufi ɗaya, suka ce, “Ubangiji Mai Iko Duka, kai ne ka halicci sama da ƙasa, da teku, da kuma dukan abubuwan da suke cikinsu.

Open Bible reader