Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:11

Wannan Yesu, shi ne wanda aka rubuta game da shi a cikin Maganar Allah cewa, “ ‘Dutsen nan da ku masu gini kuka ƙi, shi ne kuwa ya zama mafi amfani a gini.’

Open Bible reader